AN SAKE BUDE FEJIN NEMAN BASHIN NIRSAL COVID-19 GA MAGIDANTA DA MASU KANANA DA MATSAKAITAN SANA'O'I.
AN SAKE BUDE FEJIN NEMAN BASHIN NIRSAL COVID-19 GA MAGIDANTA DA MASU KANANA DA MATSAKAITAN SANA'O'I. Domin cike takardar neman bashin saika bi wannan link mai bulu din rubutu dake kasa. http://nmfbloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal Kamin ka shiga ka tabbatar cewa ka tanadi wadannan abubuwan kamar haka: 1- Lambar BVN 2- Adireshin email 3- Lambar ways 4- Adireshin gida dana aiki ko sana'a 5- Yawan kudin shigarka a wata ko kuma albashinka. ----------------------------------------------------------------------------------------------- Nirsal Covid-19 Loan portal has been reopened for Households and SMEs. You can now follow the below link to apply for the loan; http://nmfbloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal Before you click on the link make sure you have the followings with you: 1- BVN number. 2- Phone number. 3- Email address 4- Home or work & business address. 5- Monthly income or salary.