AN SAKE BUDE FEJIN NEMAN BASHIN NIRSAL COVID-19 GA MAGIDANTA DA MASU KANANA DA MATSAKAITAN SANA'O'I.
AN SAKE BUDE FEJIN NEMAN BASHIN NIRSAL COVID-19 GA MAGIDANTA DA MASU KANANA DA MATSAKAITAN SANA'O'I.
Domin cike takardar neman bashin saika bi wannan link mai bulu din rubutu dake kasa.
http://nmfbloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal
Kamin ka shiga ka tabbatar cewa ka tanadi wadannan abubuwan kamar haka:
1- Lambar BVN
2- Adireshin email
3- Lambar ways
4- Adireshin gida dana aiki ko sana'a
5- Yawan kudin shigarka a wata ko kuma albashinka.
-----------------------------------------------------------------------------------------------
Nirsal Covid-19 Loan portal has been reopened for Households and SMEs.
You can now follow the below link to apply for the loan;
http://nmfbloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal
Before you click on the link make sure you have the followings with you:
1- BVN number.
2- Phone number.
3- Email address
4- Home or work & business address.
5- Monthly income or salary.
Comments
Post a Comment